Kamfanin Sadarwa Na Etisalat Ya Canza Suna Zuwa 9mobile

Kamfanin sadarwa na Etisalat ya canza sunansa zuwa 9mobile  bayan da kamfanin Mubadala na birnin Dubai wadanda sune suka mallaki kamfanin sadarwa  na Etisalat suka janye jarinsu daga reshen kamfanin na Najeriya. 

A karshen zaman majalisar zartarwar kamfanin an amince da sunan 9mobile a matsayin sabon sunan da kamfanin zai amfani dashi.

Kamfanin na Etisalat dai ya shiga rikici bayan da ya gaza biyan bashin da wasu bankunan kasuwanci ke binsa.

Kamfanin sadarwar yaci bashin ne domin fadada aiyukansa a Najeriya.

Tun kwanakin kwanakin baya ne babban kamfanin dake Dubai yabawa Etisalat Najeriya wa’adin sati uku kan su sanya sunan kamfanin.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s