Kamfanin Etisalat Ya Janye Daga Nijeriya 

Rahotanni daga Abu Dhabi na hadaddiyar Daular Larabawa na cewa kamfanin Etisalat ya  janye samfurinsa daga Nijeriya.

Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ruwaito cewar uwar kamfanin Etisalat dake birnin Abu Dhabi na hadaddiyar Daular Larabawa ya warware yarjejeniyar gudanarwa da ke tsakaninsa da reshensa na Nijeriya.

Wannan matakin ya biyo bayan gazawar da kokarin hukumar kula da kamfanonin sadarwar Nijeriya ta yi na ceto kamfanin daga durkushewa ta hanyar sake yarjejeniya kan bashin dala biliyan 1.2 da bankuna ke bin kamfanin.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s