ZIYARAR AIKI A OFFISHIN SHUGABAN  HUKUMAR SHIGE. DA FICE ( IMMIGRATION) DAKE TSAKANIN IYAKAR ILLELA DA B’ ‘KONNI.

ZIYARAR AIKI A OFFISHIN SHUGABAN  HUKUMAR SHIGE. DA FICE ( IMMIGRATION) DAKE TSAKANIN IYAKAR ILLELA DA B’ ‘KONNI.

A yau ne Littinin 10th, July 2017 Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Illela  Alh.  Hon.  Abdullahi Haruna Illela tare da Alh.  Garba Yusuf (Sarkin Arewan Araba),  Alh. Abubakar Abdullahi (Ubandawakin Illela), Aminu A.  Musa (Galadiman Illela) Alh.  Bala (Officer in charge SSS),  Insp. Ishaa (Officer in Charge – Police Intelligence) Shugaban Karamar Hukumar Mulkin B’Konni (Niger Rep)  da tawagarsa suka ziyarci Offishin Shugaban Hukumar shige da fice (Immigration) dake a bakin Iyakar Illela zuwa B’ Konni (Niger Rep). 

A lokacin wannan muhimmiyar ziyara,  an samu tattaunawa akan ababen ci gaba,  tare da kara tattaunawa akan wasu matsalolin da ke iya kawo gurbacewar zamantakewa tsakanin kasashen biyu.

Wannan ganawa ta samu halartar wasu daga cikin Ma’aikatan dake a bakin Iyakar bangaren Jami’an tsaro na yankin Nigeria,  kamar Shugaban hukumar hana FASA KWABRI (Customs), da kuma Shugaban Hukumar SSS dake a bakin Iyakar da sauransu.

Allah ya umfana – amin.

 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s