BUKIN KARRAMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA AKAN HARKAR “POLIO”

BUKIN KARRAMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA AKAN HARKAR “POLIO”

A yau ne Littinin 10th, July 2017.Shugaban Hukumar ROTARY INTERNATIONAL na Kasashen Africa ( ALH.  YINKA BABALOLA),  Shugaban Yankin Arewacin Nigeria na ita Hukumar ta Rotary International  Alh.  Ndanusa Y.  Yakubu (Sarkin Nupaean Katsina) da Alh.  Musa Kaloma (Polio – Field Coordinator) suka zo a Karamar Hukumar Mulkin Illela don Karrama Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Illela Hon.  Abdullahi Haruna Illela akan namijin kokarin da yake nunawa game da yakin kawar da ciyon Polio a yankinsa. 

A sa’ilin wannan kasaitaccen bukin, hukumar ta jinjina tare da karrama Shugaban Karamar Hukumar Mulkin ta Illela tare da shugaban Hukumar Shige da Fice (Nigerian Immigration Service) na kan Iyakar Niger da Nigeria  da Shugaban Hukumar Fasa kwabri (Nigerian Customs Service) da ke a bakin Iyakar ta Niger da Nigeria.

A sa’ilin da yake jawabinsa,  Shugaban hukumar na kasashen Africa (Alh.  Yinka Babalola) ya nuna farin cikinsa akan kulawar da wadannan Shuwagabanni ke bayarwa akan wannan yaki na Polio.

 

1 thought on “BUKIN KARRAMA SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA AKAN HARKAR “POLIO”

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s