MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI DA MAIGIRMA MAGAJIN GARI SUN CIMMA DAIDAITO A TSAKANINSU

SARKIN KANO DA SARKIN GWANDU SUN SULHUNTA SARKIN MUSULMI DA MAGAJIN GARIN SOKOTO

July 08, 2017

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da Sarkin Gwandu Muhammad Bashar sunyi zaman tattaunawa domin sulhunta Mai Martaba Sarkin Musulmi Alh. Muhammad Sa’ad Abubakar da Magajin Garin Sokoto, Hassan Danbaba.

Sarkin Kano Muhammad Sanusi ya kira Magajin Garin Sokoto zuwa Kano inda suka isa Sokoto tare wajen zaman sulhun.

Magajin Garin ya shiga fadar mai martaba Sarkin Musulmi tare da hulla kadai, amma bayan zaman sulhun ya fito sanye da Rawani da misalin karfe 5:30 na yamman Assabar.

“Mun kawo shi wajen mai alfarma sarkin Musulmi ya tuba ya ba shi hakuri; mai alfarma ya karbi wannan ya yafe masa, wannan magana ta wuce,” in ji sarkin Kano a wata hira da ya yi da BBC.

One thought on “MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI DA MAIGIRMA MAGAJIN GARI SUN CIMMA DAIDAITO A TSAKANINSU

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s