Illoli 30 Da Yin Luwadi Da Madigo Su Ke Jawowa Al’umma

 

Babbar musifa babban bala’i, tashin hankali,tir, abin kaico, abin kunya abin takaici, neman maza, abinda dabbobi ma ba sayi, amma a sami wasu matasa, wai har sun kafa kungiya ta masu neman maza.

WAnnan kawai ya isa musifa da bala’i da halaka, a sami wannan laifi yana yaduwa a cikin matasa, mu duba yadda Allah ta’ala ya yiwa wannan kasa, da suke liwadi aka ruguza su, sama ta koma kasa,kasa ta koma sama, amma ace wannan abin ya zama, a cikin al’umma, Luwadi yana jawowa mai yinsa bala’i 30

Na daya:

karancin muwafaka

Na biyu : gurbatar raayi

Na uku : gurbatar zuciya

Na hudu : toshewar basira

Na biyar : Jefa kiyayya da kyamar mai yi a zuciyar bayin Allah

Na shida: yana haifar da dimuwa

Na bakwai : rashin amsa addua

Na takwas : shafe albarka

Na tara : tabewa

Na goma : zarabta da kaskanci

Na sha daya : rinjayen makiya

Na sha biyu : kuncin kirji

Na sha uku : bacin zuriya

Na sha hudu : mugayen abokai

Na sha biyar : zama cikin tsoro da firgici

Na sha shida : kuncin rayuwa

Na sha bakwai : raunin jiki

Na sha takwas : mugun mafarki

Na sha tara : cututtuka marasa magani

Na ashirin : kin jin dadin sauraren Alkur’ani maigirma

Na ashirin da daya : gafala ga ambaton Allah

Na ashirin da daya: mummunar cikawa

Na ashirin da biyu : gushewar ni’imah

Na ashirin da biyu : tabuwar hankali

Na ashirin da uku : zubewar mutunci

Na ashirin da hudu : dabi’ar daudu

Na ashrin da biyar : gushewar kunya

Na ashirin da shida : gushewar kishi

Na ashirin da bakwai : kaskanci

Na ashirin da takwas : rinjayar shedan

Na ashirin da tara : mala’iku zasu gujeshi

Na talatin : hukuncin kisa ya hau kansa

Magani:

1- Tuba da Nadama,

2- Hakuri daga sabon Allah

3-Canja abokai

4- Addua

5- Yawan Anbaton Allah

6- yawan karatun Alkur’ani mai girma

7- karanta tarihin magabata

8- tunanin wuta da Aljannah

9- tsoran Mummmunar cikawa

10 – Yin aure, da wadatuwa da iyali ta inda Allah ya halatta

Allah ya shiryi wadanda suka fada wannan bala’i, ya tsare wadanda basu fada ba.

©Arewa24News

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s