AIshat Buhari: MUHAMMADU BUHARU NA BUKATAR ADDU’AR ‘YAN NAJERIYA

AISHA BUHARI:

Babu abinda mai gidana yake bukata a halin yanzu, kamar addu’ar ‘yan Najeriya, domin ya shaida min cewa zai mutu da bakin ciki idan har bai samu cikakkiyar lafiyar da zai cikawa ‘yan Najeriya alkawarin da ya daukar musu ba,.

Kuma ya shaida min cewa, yana tsoron abinda zai je ya dawo a Najeriya, idan ta Allah, ta kasance gare shi, amma naga jikin nashi akwai sauki sosai, saboda haka ina rokon ‘yan’uwana ‘yan Najeriya, Musulmi da Kirista, da-su-ci gaba da yiwa mai gidana addu’ar samun lafiya.

Inji uwar gidan shugaban Najeriya, “Aisha Buhari”__ kamar yadda majiyarmu ta NTA-Hausa, ta ruwaito.

Hausa Press24 na tawassili da fiyayyen halitta Manzon Tsira ANNABI MUHAMMADU (S.A.W), muna rokon Allah, ka bawa shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, cikakkiyar lafiyar da zai mulki Najeriya, cikin Adalci Ameen.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s