Gwamnatin Tarayya Zata Tona  Asirin Barayin Gwamnati Bisa Umarnin Kotu

 

 

Ministan Shari’a na Kasa

Jiya Laraba ne wata babbar kotu dake legas karkashin Jagorancin Jostis Hadiza Rabiu Shagari Ta umarci gwamnati tarayya data bayyana sunayen berayen gwamnati kowa ya sansu. 

Ministan Shari’a Na kasa Mista Abubakar Malami ya shaida amincewar gwamnatin tarayyar ne ga manema labarai baya dan gajeren zama da sukayi da kwamitin dake da cewa akan al’amarin.

Kotun ta bada umarnin cewa yana da kyau kowa da kowa yasan su waye barayin gwamnatin da ake ta yayatawa cewa sunyi baba-kere da dukiyar al’umma, sannan kuma yana da kyau asan adadin kudin da kowannen su ya sata.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s