JIKAN SARDAUNA SOKOTO YA YI MURABUS DAGA MAGAJIN GARIN SOKOTO

 

JIKAN SARDAUNA SOKOTO YA YI MURABUS DAGA MAGAJIN GARIN SOKOTO

Rashin  jituwa dake tsakanin Jikan Firemiyan Arewa kuma Sardaunan Sokoto Sir Ahmad Bello wato Hassan Ibrahim Danbaba da Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na yankin Arewa maso yamma, Inuwa Abdulkadir yayi kamari wanda hakan yayi sanadiyyar Hassan Danbaba yin murabus daga Magajin Garin Sokoto

Shekaru 20 da suka gabata ne Mai Martaba Sarkin Musulmi Alh. Muhammad Maccido ya nada jikan Sardaunan Sokoto Hassan Danbaba a matsayin Magajin Garin Sokoto kuma wakili a Majalisa Mai Martaba Sarkin Musulmi da Majalisar Sarakunan Sokoto. Haka kuma, shine Shugaban Kwamitin Kudi da Sauran Ayukka na Majalisar Sarkin Musulmi.

Allah ya kyauta.

Source: voiceofsokoto

1 thought on “JIKAN SARDAUNA SOKOTO YA YI MURABUS DAGA MAGAJIN GARIN SOKOTO

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s