Yan Kungiyar  Boko Haram 700 Ne Za Su Mika Wuya Ga Rundunar Sojin Najeriya 

 

Rundunar sojin Najeriya tace yan kungiyar Boko Haram sama da 7000 ne  zasu mika wuya ga rundunar sojin Birged  na 26 dake aikin samar da tsaro a karkashin Operation lafiya dole a yankin arewa maso gabas.

A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar sojin Najeriya, Sani Usman yafitar  yace saboda yadda rundunar take ruwan wuta  akan maboyar yan kungiyar Boko Haram, a ranar Litinin 3 ga watan Yulin 2017, yan Boko Haram sama  da 700 ne zasu mika wuya.

“Cikin mutane 700 tuni mutane 70 suka fito daga maboyarsu kuma aka dauki bayanansu,”yace

Yace ” Bincike farko da suka gudanar yanuna cewa a  cikinsu akwai manyan kwamandodi sa kuma masu fada aji a kungiyar daya daga ciki shine mai namba ta 255 cikin jerin sunayen da rundunar sojin take nema ruwa a jallo .”

” Ya zuwa yanzu yan ta’addar da suka mika suna bada bayanai masu amfani kuma ana sa ran wasu da yawa da su mika wuya anan gaba.”

1 thought on “Yan Kungiyar  Boko Haram 700 Ne Za Su Mika Wuya Ga Rundunar Sojin Najeriya 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s