SARKIN DAURA YA NADA SANATA WAMAKKO MARAFAN HAUSA

Mai Martaba Sarkin Daura, Alh. Umar Faruk Umar CON ya aminta da baiwa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko sarautar Marafan Hausa.


Wakilin Daura Alh. Lado ne ya gabatarwa Sanata Wamakko da takardar nadin nasa amadadin Sarkin. Alh. Lado yace, Sararautar ta Marafan Hausa ana bashe ta ga wadanda suka yi wajen bayarda gudunmawa da Cigaban kasa da kyautata matsayin rayuwar al-umma baki daya.
Sarkin yace, kamar yadda aka saba, za’a yi bikin nadin wannan Sarautar a ranar da suka cimma matsaya.
Sanata Aliyu Wamakko yayi nuna farin cikinsa da godiya akan wannan karramawa.

 

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s