Mamaki: Masallaci Mai Talabijin 

Na ga wasu mutane suna yawo da wannan hoton suna kokarin bid’antarwa ko haramta shigowar screen masallaci. Sai na ke tambaya menene banbancin shi da microphone tunda duka babu wanda Annabi ya sani? 

Da Ido na ba’a hoto ba  na ga masallatai a kalla 20 da ake projecting hudubobi a rubuce, sannan kuma na nesa kan iya ganin liman ta wannan screen din. Kuma in dai mutum zai bude wayar shi a masallaci, Mai zai hana a kunna ma shi gidan TV kamar Sunnah da wisal a cikin masallaci?

Tambaya na ke kawai

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s