Lafiya Uwarjiki: Amfanin Zuma Ga Lafiyar Dan Adam 

 

 

Zuma na Daya Daga Cikin Kwari Masu amfani da yawa a rayuwar Dan Adam, inda amfanin ta ya fara tun daga kan ruwan ta, wato kashin zuman, da ita kanta zumar.  

Ga kadan daga cikin muhumman amfanin zuma ga lafiyar dan Adam

1. Zuma na kare mutane daga kamuwa da cutar siga wato Diabetes da turanci sannan kuma yana hana tashin cutar wa mutanen da ke fama da shi.

2. Zuma na maganin mura, kawar da matsalolin da ke kama ido kamar jan ido, kaikayin ido,kumburin ido da sauransu.

3. Zuma na kuma warkar da rauni ko kuma kuna a jikin mutum.

4. Zuma na rage yawn mantuwa musamman matan da suka daina haihuwa.

5. Yana kuma maganin cutar Ulcer.

6. Zuma na warkar da cutar dake kama hakarkari wato Pneumonia da turanci.

7. Zuma na taimaka wa mutanen(maza ko mata) dake fama da matsalar rashin haihuwa.

8. Zuma na kuma maganin ciwon ciki.

9. Zuma na gyara fatar mutum.

10. Zuma na warkar da tari.

Allah ya taimaka.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s