Mamaki: Matashi Dan Shekaru 30 Ya Kashe Kansa Saboda Sun Sami Matsala Da Budurwar Sa.


Matashin mai suna Kweku Mensah ya rataye kansa ne saboda sun yi hatsaniya da budurwar sa inda ta shaida masa cewa zata yanke alaka dashi marigayin.

Al’amarin Ya faru ne a wani gari mai suna Axim dake arewacin kasar Ghana.

Shugaban matasan yankin Axim Mista Kofi Nokoe ya shaidawa ma nema labarai cewa sun tsinci gawar mista kweku ne a rataye a jikin bishiya, inda daga nan suka rankaya da gawar zuwa asibitin yankin na Axim.

Source: Arewa24 News.

One thought on “Mamaki: Matashi Dan Shekaru 30 Ya Kashe Kansa Saboda Sun Sami Matsala Da Budurwar Sa.

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s