BUKIN RANAR DIMOKRADIYA A KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA


A sa’ilin da kungiyar MATAWALLEN ILLELA ARISE CIRCLE ke ta kai – Komo akan ganin ta kammala bukin da ta shirya don tunawa da RANAR DIMOKRADIYA tare da KARRAMA wasu muhimman MUTANE na ciki da wajen wannan KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA.

Wannan Kungiya (MIAC) ta samu kammala shi wannan Bukin lafiya, kuma alhakika al’ummar da suka samu zuwa shi wannan bukin sunyi farin ciki ainun akan wannan bukin.
Muna fatan Al’ummar da aka KARRAMA a wannan bukin zasuyi umfani da karamcin da Allah ya basu wajen kawo ababen cigaban wannan KARAMAR HUKUMAR MULKI Ta ILLELA, Jihar Sokoto da Nigeria baki daya.
Ga wasu daga cikin HAZIKKAN / DIREBOBIN SIYASAR KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA da aka KARRAMA a RANAR bukin :-

2 thoughts on “BUKIN RANAR DIMOKRADIYA A KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s