HARKAR ILMI A KARAMAR HUKUMAR ILLELA. 

IMG_20170628_155002

Taron muhimman Mutane dangane da al’amarin Ilmi, Dalibbai da Makarantu, musamman akan raba karatun Maza da Mata.

A Karshen taron an cimma matsaya akan kwashe dukkan Mata Dalibbai (students)  dake karatu a GDSS Illela zuwa GGSSS Illela da zarar an koma hutun Sallah.

An kafa kwamiti na musamman akan kula da tsaro,  ingancin karatu da bayarda karatun ga Dalibbai kamar yadda ya kamata, musamman a Makarantun GGSSS Illela da GDSS Illela.

A lokacin taron an samu halartar Muhimman Mutane kamar haka:

– Hon.  Abdullahi Haruna Illela (Chairman Illela LG)

– Alh.  Murtala – Local Govt.  Secretary

– DPM Illela LG

– Director Social Illela LG.

– Alh.  Muhammad Musa S/ Alaru (APC.    Chairman)

– Maigirma Wakilin Sarkin Rafin Illela

– Maigirma Wakilin Sarkin Arewan Araba

– Aminu A.  Musa Illela – Galadiman Illela

– Alh.  Hon.  Dayyabu Adamu Kalmalo ( House Member)

– Alh.  Prof.  Aminu Abubakar Illela (Provost College of Agric.  Wurno)

– Alh.  Bello Isah Amb.  ( Perm.  Sect.)

– Alh.  Musa Sulaiman Jimalle Illela

– Alh.  Hassan Turaki

– Alh.  Kasimu A.  Umar Illela

– Alh.  Usman Giwa Illela

– Alh.  Sani Najia (SBMC Chairman)

– PRINCIPALS

A.  GGSSS Illela

B.  GDSS Illela

– Deputy Education Secretary Illela LG

– Security Agents : Police,  SSS,  NSCDC

+ OTHERS

IMG_20170703_104328IMG_20170703_103713IMG_20170703_104018IMG_20170628_152911IMG_20170629_144400

1 thought on “HARKAR ILMI A KARAMAR HUKUMAR ILLELA. 

  1. Gaskiya a matsayin mu na ni na dan illela in gani kamar daukan matakin da hukuma tayi zai iya kasara karatun yara mata a illela Dan wasu baza su iya daukar nauyin yayan su zuwa makarantar kwana ba mahukunta duk matakin da zaku dauka Ku rika tunawa da talakawa ba iriku suke ba masu kudi don Allah a tsaya ayi dogon nazari ba INA goyon bayan bari mata da maza a game bane amma akwai matakai daya kama ta ku dauka mafi sauki ga talakawa

    Like

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s