Fasto Da Mabiyan Sa Sama Da Dari Biyu Sun Amshi Addinin Musulunci A Garin Sumaila Dake Jihar Kano

Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wata Coci ce a cikin wani kauye dake karamar hukumar Sumaila ta Jihar Kano, mai suna Michael, ya karbi Muslinci tare da magoya bayansa sama da dari biyu  da suke a wannan kauyen. Continue reading Fasto Da Mabiyan Sa Sama Da Dari Biyu Sun Amshi Addinin Musulunci A Garin Sumaila Dake Jihar Kano